Download MP3: Lil Ameer Complete Album Here | (eflexnaija.com.ng)

Lil Ameer
Lil Ameer


Hakika masana’antar nishatarwa ta Arewa tayi babban rashi da rasuwar dan matashi mawakin hausa hip hop, amma indai ajalin mutum ya kai babu wanda zai iya kubutar dashi.
Ameer Isa Hassan ya rasu ranar 14 ga watan Satumba a garin Kano sanadiyar hatsarin mota. Anyi jana’izar shi ranar juma’a a layin massalacin juma’a na tarauni.

ga wandada basu san labarin wannan matashin ga abubuwa 5 da ya kamata kusani
ameer-and-zang

1. Haifafan Dan jihar kano ne
An haifi marigayi Ameer a cikin 2003 a jihar Kano
2. Har zuwa lokacin rasuwar sa mawakin yana koyan darasi a makaranta
Duk da kasancewar shi wanda ya fara shahara a harkar wakoki marigayi bai bari harkar ta dauki hankalin shi wajen koyan darasi. ya kan tafi makarantar boko kuma idan ya tashi yaje na islamiyya. sai karshen mako yake samun damar yin aikin waka. babban burin marigayi shine in ya gama karatu ya zama matukin jirgin sama.

21462920_1893968027520793_5840467703711642533_n


3. Iyayen sa sun mara mai baya
hakika iyayen suka bashi damar fara waka kuma uwar take taimaka masa wajen rubuta wakokin.
Ameer ya canza makarantu domin masoyan sa sukan tunkare shi idan yana koyan darasi.
4. Ya fara waka tun yana jjs 1 na makarantar sekandare
matashin ya fara waka ne domin tun yana dan karami yake muradin waka. ya fara waka ne domin ya nuna ma duniya cewa matasa daga yankin arewaci kasar nan na iya rera waka kuma su yi nasara.

21314735_680419865490909_4407145742017909330_n


5. Yayi wakoki da dama kuma yayi wasa tare da sauran shaharren mawaka
cikin wakokin da marigayi yayi akwai “boss”, “champion”, “ilimin boko da addinin musulunci”, “dance for me” da dai sauran su.

FB_IMG_15057586644881852


Matashin wadda ake wa lakabi “karaminsu babbansu” yayi waka tare da shaharraru da dama kuma yayi wassanni da dama a wurare daban-daban#
Allah ya jikanshi da rahama, Ameen.

SnapPic_201791573816720WAKOKIN LIL AMEER DAYAYI KAFIN YARASUU
1.LIL AMEER SOOFLY | DOWNLOAD HERE
2.LIL AMEER DANCE FOR ME | DOWNLOAD AUDIO | DOWNLOAD VIDEO HERE


3.SUNSARA LIL AMEER×MSK×CLARA P | DOWNLOAD HERE
4.LIL AMEER BOSS | DOWNLOAD VIDEO | DOWNLOAD AUDIO


5.LIL AMEER “life hood” | DOWNLOAD AUDIO NOW
6.LIL AMEER GODIYA ALHAMDULLAH | DOWNLOAD AUDIO
7.LIL AMEER TAKARAWA GINGER | DOWMLOD NOW

Lil Ameer
Lil Ameer


‘Dan autan’ mawakan hip hop na Hausa Lil Ameer ya rasu
Lil Ameer, wanda ake yi wa lakabi da dan autan mawakan hip hop na Hausa ya rasu.
Mawakin, wanda ya yi fice a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ya rasu ne sakamakon hatsarin mota.
Lil Amir ya yi wakoki da dama kuma masana harkokin fina-finan Kannywood irin su Farfesa Abdallah In a Adamu sun sha yin sharhi kan wakokinsa.
Dan autan mawakan yana da kyakkyawar alaka da fitaccen jarumin fina-finan na Kannywood Adam Zango wanda ke yawan yabonsa.

ameer-and-zang


A sakon ta’aziyyar da ya wallafa a shafinsu na Instagram, Adam Zango ya yi addu’ar cewa “Allah ya jikanka karamin dan uwana. Allah ya sa Aljanna makoma. Kai duniya ba a bakin komai take ba!”
Sauran fitattun jarumai da masana harkokin fina-finan Kannywood irinsu Ali Nuhu da Ibrahim Sheme da makamantansu sun yi addu’ar Allah ya gafarta Lil Amir.
Fitattun wakokin da marigayin ya rera sun hada da “Kai Matsa Mana”, “Dance for me”, da sauransu.

WAKOKIN TA AZIYYAR RASUWARV LIL AMEER
1.k.Arowx×Nexzizz tribute to lil_ameer | DOWNLOADE NOW
2MUSIC: NexceZz Beatz – Tribute To Lil Ameer + Free Vers | DOWNLOAD NOW

Boss Eflex

Sir. Jassen Japheth popularly known as Eflexnaija is a student of the Taraba State University. He's a unique user of the pen when it comes to the expression of whatever is entertaining and educative. A young man full of optimism & amusement and a passionate advocate of prayer, hard work & persistence as a formula for success. He is the Site Developer-in-chief of the organization and also a writer of news, articles, editorials and a lot more to help expand the level of knowledge of the readers and simultaneously have them entertained. A lover of music and football is who he is and a Software Developer.

%d bloggers like this: